Ilimin Musulunci, na nufin koyon ko koyar da addinin Musulunci. Hakan za'a iya bayyana shi ta hanyoyin a mahanga guda biyu:[1]
Daga mahangar Hangen Zaman duniya, Ilimin koyon musulunci na nufin cibiya ce ta bincike wadda subject din shine musulunci amatsayin addini da civilization.
Daga mahanga ta addinin Musulunci, Ilimin addinin Musulunci ita Kalmar umbrella term na kimiyyar addini ('Ulum al-din) wanda Ulama'u keyi.